IQNA

Shirin Kur'ani Na Ya Kebanci Lokutan Hutun Ranakun Idin Naourooz

15:10 - April 03, 2011
Lambar Labari: 2099866
Bnagaren kur'ani, An gudanar da shirin kur'ani mai tsarki na ranakun hutun idin nouruz, wanda babbar cibiyar kula da harkokin kur'ani mai tsarki da shirya gasa ta dauki nauyin shiryawa da gudanarwa, da nufin kara karfafa mahardata da kuma makaranta na kasar.



Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na wam an habarta cewa, an gudanar da shirin kur'ani mai tsarki na ranakun hutun idin nouruz, wanda babbar cibiyar kula da harkokin kur'ani mai tsarki da shirya gasa ta dauki nauyin shiryawa da gudanarwa, da nufin kara karfafa mahardata da kuma makaranta na kasar baki daya.

Bayanin ya ci wannan gasa za ta samu halartar da dama daga cikin wadanda za su halarci wannan gasa suna da kyakkyawan horo da suka samu karatun kur'ani da kuma harda, bugu da kari kan hakan za a gudanar da zaman ne tare da gudanar da gasa, inda aka bayar da dama ga dukkanin mahalartan daga cikin sojojin su halarto da iyalansu da kuma bas u izinin shiga cikin gasa ta karatun kur'ani.

An gudanar da shirin kur'ani mai tsarki na ranakun hutun idin nouruz, wanda babbar cibiyar kula da harkokin kur'ani mai tsarki da shirya gasa ta dauki nauyin shiryawa da gudanarwa, da nufin kara karfafa mahardata da kuma makaranta na kasar Iran baki daya.

764866



captcha