IQNA

Bangaren kasa da kasa:taron karawa juna sani kan muryar juyin juya hali a ranar ashirin da daya ga watan farvardin na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya a dalilin zagayowar haifuwar hadarat Zainab (S) a masallacin imam Husein (AS) da ke birnin London na kasar Britaniya.

Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani mai girma a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa; taron karawa juna sani kan muryar juyin juya hali a ranar ashirin da daya ga watan farvardin na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya a dalilin zagayowar haifuwar hadarat Zainab (S) a masallacin imam Husein (AS) da ke birnin London na kasar Britaniya.Hujjatul Islam Muhammad Bahman Pur shugaban Kolejin Musulunci a birnin Landon ya gabatar da jawabi dangane da Waliyan Allah.


770108