IQNA

Yafiyar Bashi

Idan kuma wanda ake bi bashi ya kasance mabuqaci to a yi masa jinkiri har sai ya arzuta. Kuma da kun sani, da kun gafarta masa, da mafi alheri gare ku. Suratul Baqarah AYA TA 280