IQNA

Bangaren al'adu da fasaha: a karo na hudu na ayyukan alheri na yada littatafai da ofishin yada al'adun Iran da ke karkashin ofishin jakadancin jamhuriyar musulunci ta Iran a Balgrad ta tarjama wani littafi day a kumshi kissoshi na gaskiya a cikin yaren Sabiya da Shahid Murtada Muttahari ya rubuta.


Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa; : a karo na hudu na ayyukan alheri na yada littatafai da ofishin yada al'adun Iran da ke karkashin ofishin jakadancin jamhuriyar musulunci ta Iran a Balgrad ta tarjama wani littafi day a kumshi kissoshi na gaskiya a cikin yaren Sabiya da Shahid Murtada Muttahari ya rubuta.Wannan littafi ya kumshi shafuka dubu daya da hotuna hamsin .

771004