Bangaren kasa da kasa, Imam Musa Sadr ya yi mafani da hanya matsakaiciyya wajen bayyana hakikanin matsayin muslunci dangane da harkokin tattalin arziki, wanda hakan ya hada da hukuncin fikihun Musulunci da kuma matdaya ta hankali wajen aiwatar da hakan.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a bangaren nazari da bincike cikin littafa malamai dam asana an habarta cewa, Imam Musa Sadr ya yi mafani da hanya matsakaiciyya wajen bayyana hakikanin matsayin muslunci dangane da harkokin tattalin arziki, wanda hakan ya hada da hukuncin fikihun Musulunci da kuma matdaya ta hankali wajen aiwatar da hakan musamman a lamurran na wannan zamani.
Malamin dai ya kasance daya daga cikin malai na wannan zamani da suka taka gagarumar rawa ta fuskacin wayar da al'ummar musulmi ta duniya a bangarori da dama, da hakan ya hada nuna hakikanin addinin muslunci da kuma koyarwarsa, sabain yadda masana a nahiyar turai suke fassara addinin muslunci ga al'ummar duniya, musamman ga mutanen yankunansu.
Imam Musa Sadr ya yi mafani da hanya matsakaiciyya wajen bayyana hakikanin matsayin muslunci dangane da harkokin tattalin arziki, wanda hakan ya hada da hukuncin fikihun Musulunci da kuma matdaya ta hankali wajen aiwatar da hakan.
773095