Bangaren kasa da kasa;: Sheikh Muhammad Husein shugaban komitin koli na masu bayar da kuma fitar da fatawa a yankin Palasdinu da kudus mai tsarki ya bada umarnin watsa da raba wani bugon kur'ani dake tattare da kuskuaran bugawa har sai a yi gyara a ciki.