Kamfanin dillancin labarai na Ikna ne da ke kula da harkokin kur'ani mai girma a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa; gasar karatun kur'ani mai girma da harda a fadin kasar faransa da hadin guiwar hukumar musulunci ta Faransa UOIF ta shirya daga ranar biyu ga watan Urdebeshe na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in na wannan shekara ta hijira shamsiya zuwa biyar ga watan. A wajan wannan gasar musulmi da kungiyoyi na muslmi ne da dama suka bayyana aniya da shirinsu na shiga a dama da su a cikin wannan gasar karatun kur'ani da harda.
778553