Bangaren siyasa da zamantakewa: jam'iyar musulunci a kasar Azarbaijan na kokarin ganin an bat a izni da damar gudanar da gagaramin taronta a kuma tun ranar hudu ga watan Urdebehesht ne ya kamata ta gudanar da babban taronta yau ke nan amma har yanzu ta samu amsa ta gudanar ko kart a gudanar daga mahukumta.