Bangaren siyasa; A ranar biyar ga watan Urdebehesht na sheakara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya a jiya ken an a dalilin zagayowar ranar hadarin Tabas da Amerika ta fuskanta a nan Iran,yan jami'a sun gudanar da taron yin Allah wadai da yadda Amerika ke yin shisshigi da shiga shugula da katsalandar a cikin harkokin cikin gidan kasashen musulmi da kuma jinjina yadda kasashen musulmi da wasu musulmin suka tashi daga barci a yau.