IQNA

Taron Nuna Fina-Finan Gasar Kur’ani Mai Tsarki A Kasar Amurka

15:25 - April 28, 2011
Lambar Labari: 2113622
Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da wani zaman taro domin nuna tarukan gasar karatun kur’ani mai tsarki daaka gudanar a matsayi na kasa da kasa a kasashen duniya daban-daban, inda za a dauki bangaren makaranta da suka nuna kwazo, da suka hada da makarancin kasar masar mafi karancin shekaru.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo nashorouknews an bayyana cewa, za a gudanar da wani zaman taro domin nuna tarukan gasar karatun kur’ani mai tsarki daaka gudanar a matsayi na kasa da kasa a kasashen duniya daban-daban, inda za a dauki bangaren makaranta da suka nuna kwazo, da suka hada da makarancin kasar masar mafi karancin shekaru a tsakanin fitattunmakaranta kur’ani na duniya.
A wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na kamfanin dillancin labaran reaters an bayyana cewa za a raba kwafi-kwafi na kur’ani mai tsarki a birnin Leak city babban birnin jahar Yuta akasar kasar Amurka, wanda babbar majami’ar Protestan za ta dauki nauyin rabawa ga mabiya addinin kirista domin su san abin da ke cikin kur’ani mai tsarki, domin kauce wa duk wata rashin fahimta tsakaninsu da musulmi.
Za a gudanar da wani zaman taro domin nuna tarukan gasar karatun kur’ani mai tsarki daaka gudanar a matsayi na kasa da kasa a kasashen duniya daban-daban, inda za a dauki bangaren makaranta da suka nuna kwazo, da suka hada da makarancin kasar masar mafi karancin shekaru a tsakanin fitattun makaranta.
782088

captcha