IQNA

21:01 - May 02, 2011
Lambar Labari: 2116130

Kamfanin Shafin Yanar Gizo Na Google Ya Fara Bude Lokutan Sallah A Garuruwan Duniya

Bagaren kasa da kasa, kamfanin shafin yanar gizo na google ya sanar cewa za aiya duba lokuta na shari’a da musulmi suke yin aiki da su a dukkanin garuruwa da suke cikin kasashen duniya ta hanyar yin bincike a cikin shafin kamfanin da aka sani wajen yin bincike a kan komai.

Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na google an bayyana cewa, kamfanin shafin yanar gizo na google ya sanar cewa za aiya duba lokuta na shari’a da musulmi suke yin aiki da su a dukkanin garuruwa da suke cikin kasashen duniya ta hanyar yin bincike a cikin shafin kamfanin da aka sani wajen yin bincike a kan komai, a matsayin wani sabon ci gaba da al’ummar musulmi za su iya amfana da shafin.
Wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo nacoe an bayyana cewa, za a gudanar da wani zaman taro mai taken hadin gwiwa tsakanin addnin muslunci da kuma yammacin turai, wanda za agudanar a babbar majalisar kungiyar tarayyar turai a birnin Bruccel na kasar Belgium, tare da halartar wakilai daga dukkanin bangarorin.
Bayanin ya ci gaba da babbar manufar ita ce kara fito da mahangar addinin addinin kan muslunci kan lamurra na zamantakewa da siyasa, maimakon yadda ake kallonsa acikin mafi yawan kasashen turai, inda musulmi suke kokawa kan irin matsalolin da suke fuskanta a bangarori daban-daban, wanda hakan yana faruwa salkamakon rashin sanin hakikanin addini daga al’ummomin kasashen nahiyar turai baki daya.
784332

captcha