IQNA

21:02 - May 02, 2011
Lambar Labari: 2116131

An Gudanar Da Taron Kara Wa Juna Sani Kan Ayyukan Bankin Muslunci A Kasar India

Bangaren kasa da kasa, an gudanar da wani zaman taro na kara wa juna sani kan ayyukan da bankin muslunci yake gudanarwa, zaman taron dai ya gudana akasar India a birnin Kochi da ke cikin jahar Karala, tare da halartar masana kan harkokin banki da saka hannayen jari.

Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na Express Buzz cewa, an gudanar da wani zaman taro na kara wa juna sani kan ayyukan da bankin muslunci yake gudanarwa, zaman taron dai ya gudana akasar India a birnin Kochi da ke cikin jahar Karala, tare da halartar masana kan harkokin banki da saka hannayen jari daga sassan kasar da kuma wau kasashen ketare.
Bbabar manufar gudanar da wannan zaman taro dai ita ce kara kusanto da fahimtar juna tsakanin dukkanin bankuna da bankin musulunci a kasar India, ta yadda sauran bankuna da masu saka hannayen jari za su iya samun masaniya kan harkokin bankin da kuma yadda yake tafiyar da mu’amalarsa daidai da koyarwar addinin muslunci ta fuskacin harkar kudi.
An gudanar da wani zaman taro na kara wa juna sani kan ayyukan da bankin muslunci yake gudanarwa, zaman taron dai ya gudana akasar India a birnin Kochi da ke cikin jahar Karala, tare da halartar masana kan harkokin banki da saka hannayen jari.
784264


captcha