IQNA

An Fara Baje Kolin Rubuce-Rubucen Kur'ani Da Nuna Rubutun Japoni A Uzpakistan

12:50 - May 05, 2011
Lambar Labari: 2117694
Bangaren al'adu da fasaha; an fara gudanar da kasuwar baje koli ta t=rubuce-rubucen kur'ani na koichi Honda da kuma nuna kyawawan rubutun a cikin yaren Japonanci da aka bawa suan kaddamar da Honda Ga Turari karkashin baje kolin Fasaha mai taken muryar karnoni a kewayen Badir Devanbegi makarantar tarihi ta garin Bahara a jamhuriyar Uzpakistan.





Kamfanin dillacin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa; an fara gudanar da kasuwar baje koli ta t=rubuce-rubucen kur'ani na koichi Honda da kuma nuna kyawawan rubutun a cikin yaren Japonanci da aka bawa suan kaddamar da Honda Ga Turari karkashin baje kolin Fasaha mai taken muryar karnoni a kewayen Badir Devanbegi makarantar tarihi ta garin Bahara a jamhuriyar Uzpakistan.Wannan kasuwar baje kolin za ta kara habaka dangantaka da hulda a tsakanin al'ummar kasashen biyu da kuma yadda za su fadada dangantaka a tsakaninsu ta fuiskoki da daban daban kuma da dama.


786038

captcha