Bangaren kasa da kasa, babbar manufar cibiyar hada kan mazhabobin muslunci na duniyta da kusanto da su ita ce kara samar da wayewa tsakanin muslumi fa fahimtar juna, ta yadda za su za su zama tsintsiya daya madaurinki daya acikin dukkanin lamurransu, kamar dai yadda aka bayyana hakan a matsayin manufar kafa kungiyar.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wata zantawa da ta hada shi da daya daga cikin shugabannin cibiyar kusanto da mazhabobin muslunci ta duniya ya bayyana cewa, babbar manufar cibiyar hada kan mazhabobin muslunci na duniyta da kusanto da su ita ce kara samar da wayewa tsakanin muslumi fa fahimtar juna, ta yadda za su za su zama tsintsiya daya madaurinki daya acikin dukkanin lamurransu, kamar dai yadda aka bayyana hakan a matsayin manufar kafata.
A wani labarin kuma an bayyana cewa masu zanga-zanga a gabacin Saudiyya sun yi ta rera taken yin Allawadai da mahukuntan gweamnatin wahabiyawan kasarsu, wadanda suke taka rawa wajen murkushe al'ummar Bahrain ta hanayar yin amfani da karfin soji wajen kashe mutane, ta yadda za su ci gaba da shimfida ikonsu da danniya da zalunci kan fararen hula marassa kariya.
Babbar manufar cibiyar hada kan mazhabobin muslunci na duniyta da kusanto da su ita ce kara samar da wayewa tsakanin muslumi fa fahimtar juna, ta yadda za su za su zama tsintsiya daya madaurinki daya acikin dukkanin lamurransu, kamar dai yadda aka bayyana hakan a matsayin manufar kafa kungiyar.
787235