Bangaren siyasa da zamantakewa; tun jiya ne sha takwas ga watanb Urdebehesht shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya aka fara gudanar da wani taron karawa juna sani kan matsayin koyar da kur;'ani a birnin bambai na kasar Indiya kuma a masallacin da ke yankin Kaparya Naghar Kurlaarya Naghar Kurla da ke birnin ake wannan taron.