Bangaren kasa da kasa, an fara gudanar da wani zaman taro na kasa da kasa kan tattalin arzikin muslunci a birnin Tunisfadar mulkin kasar Tunisia, tare da halartar masana daga kasashen larabawa da na musulmi da na larabawa.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo tunisiesoir cewa, an fara gudanar da wani zaman taro na kasa da kasa kan tattalin arzikin muslunci a birnin Tunisfadar mulkin kasar Tunisia, tare da halartar masana daga kasashen larabawa da na musulmi da na larabawa na yankin.
Bayanin ya ci gaba da cewa wasu bayanan sun tabbatar da cewa, tun bayan da ma'aikatar kula da ayyukan addinin ta kasar saudiyya ta bayyana hakan, da dama daga cikin masana da manazarta sun bayyana cewa hakan zai taimaka musu matuka, matukar dai za a samar da littafai na sahihin tarihi wanda ba agurbata ba, ko saka ra'ayi na bangaranci da nufin tallata wata akida.
Ali-sheikh babban daraktan ma'aikatar kula da harkokin addini ta kasar Saudiyya ya bayyana cewa za abude wata bababr cibiyar kula da bincike da nazari kan tarihin manzon Allah (SAW) a birnin Jidda na kasar, domin bayar da dama ga masu bincike su kara fadada ayyukansu ta wannan fuska.
787957