IQNA

16:01 - May 12, 2011
Lambar Labari: 2121046

Masu Wuce Gona Na Amfani Da Sabanin Siyasa Don Haddasa Fitinar Addini

Bangaren kasa da ksa; Hasan Alsafar wani fitaccen mai nazari dan shi'a a kasar Saudiya halin ko in kula na wasu malaman addini da shugabannin al'umma a yankin tekun fahsa da kuma kusanci a tsakanin musulmi da abubuwa masu kima da daraja na musulunci ya sa masu wuce gonad a iri da nuna zakewa na amfani da sabanin siyasa domin haddasa rikicin da fitina ta addini a tsakanin al'ummomin yankin.



Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa; Hasan Alsafar wani fitaccen mai nazari dan shi'a a kasar Saudiya halin ko in kula na wasu malaman addini da shugabannin al'umma a yankin tekun fahsa da kuma kusanci a tsakanin musulmi da abubuwa masu kima da daraja na musulunci ya sa masu wuce gonad a iri da nuna zakewa na amfani da sabanin siyasa domin haddasa rikicin da fitina ta addini a tsakanin al'ummomin yankin.Wannan marubuci na kokarin jan hankalin malamai da shugabannin mazhabobin addinin musulunci da su tashi daga barci da fahimtar jan aikin da ke a gabansu da kuma nauyin day a rataya a wuyansu na fadakar da al'umma da kuma samara da yanayi na hadin kai a tsakanin musulmi da shugabanninsu.


789883
captcha