IQNA

An Gudanar Taron Karawa Juna Sani Kan Hukuma Da Siyasa A Musuliunci

Bangaren siyasa da zamantakewa; a ranar sha takwas ga watan Urdebehesht shekara ta dunu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya a dakin taro na jami'ar bin Samjad rajabat a kasar Tailand aka gudanar da taron karawa juna sani kan hukuma da kuma siyasa a musulunci.

Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa; a ranar sha takwas ga watan Urdebehesht shekara ta dunu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya a dakin taro na jami'ar bin Samjad rajabat a kasar Tailand aka gudanar da taron karawa juna sani kan hukuma da kuma siyasa a musulunci. A wajan wannan taro an samu halartar malaman addini da marubuta dam asana da kuma wakilan jami'o'I da suka gabatar da jawabai da bahasi kan yadda hukuma da kuma siyasa ke a cikin addinin musulunci inda mahalarta taron suka gamsu da irin bahasin da aka gabatar a dakin taron.

788991