Bangaren kasa da kasa, za a kawo karshen gasar karatun kur'an mai tsarki da kuma harda da ake gudanarwa a kasar saudiya, da ke samun halartar makaranta da mahardata daga sassa daban-daban na kasar a birnin Riyad fasar mulkin kasar.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na spa an bayyana cewa, za a kawo karshen gasar karatun kur'an mai tsarki da kuma harda da ake gudanarwa a kasar saudiya, da ke samun halartar makaranta da mahardata daga sassa daban-daban na kasar a birnin Riyad fasar mulkin kasar ta Saudiyya.
Bayanin ya ci gaba da cewa yanzu haka akwai wasu daga cikin suka kwazo a wanan gasa da za a baiwa wasu kyautuka na musamman, da suka hada da daliban makarantun harda na birnin, wadanda babbar cibiyar kula da ayyukan kur'ani ta kasar ta tantancensu a matsayin masu halartar gasar.
Za a kawo karshen gasar karatun kur'an mai tsarki da kuma harda da ake gudanarwa a kasar saudiya, da ke samun halartar makaranta da mahardata daga sassa daban-daban na kasar a birnin Riyad fasar mulkin kasar.
792507