IQNA

13:54 - May 17, 2011
Lambar Labari: 2123804

Mambobin Kwamitin Zartarwa Na Bankin Musulunci Za Su Gudanar Da Zama

Bangaren kasa da kasa, mambobin bankin Musulunci za su gudanar da wani zamansu na shekara-shekara da suka saba gudanarwa abirnin Jidda na kasar saudiyya, tare da halartar wau daga cikin wakilan wasu ibiyoyin harkokin kudi da na banki daga kasashen musulmi.



Bayanin ya ci gaba da cewa, dukkanin mabiya addinin muslunci suna hakki su zo su gudanar da lamurran ibada acikin masallaci daga ko’ina cikin duniya, kuma abin da jami’an na ma’aikatar tsaron kasar Amurka suka fada babu kamshin gaskiya a cikinsa, domin kuwa dukkanin mabiya addinin msulunci sun yi imani da zaman lafiya tsakaninsu da sauran mabiya addinai.
Dukkanin mabiya addinin muslunci suna hakki su zo su gudanar da lamurran ibada acikin masallaci daga ko’ina cikin duniya, kuma abin da jami’an na ma’aikatar tsaron kasar Amurka suka fada babu kamshin gaskiya a cikinsa, domin kuwa dukkanin mabiya addinin msulunci sun yi imani da zaman lafiya tsakaninsu da sauran mabiya addinai.
Daraktan cibiyar addnin muslunci da kuma babban masallacin birnin Lion na kasar Faransa Kamil Kabtan ya bayyana cewa, wannan masallacin da kowa da kowa ne, ba kamar yadda jami’an ma’aiktar tsaron kasar Amurka suka fada ba kan cewa wuri ne na taruwar ‘yan ta’adda, wanda hakan ya ya bukatanwa musulmi.

792773
captcha