Bangaren ilimi da nazari: a kasar Filipin za a gudanar da taron karawa juna sani kan matsayi da rawar da mata ke takawa a yau tare da jaddada mahangar Imam Khomeini ® kuma taron a jami'ar Mindananu da kuma a ranar biyu ga watan Khurdad na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya za a gudanar.