Bangaren kasa da kasa;Imam Khomeini ® ta fuskar tarihi da abubuwan day a bari da mahangarsa da za a yi nazari a taron birninLondon na kasar britaniya a ranar sha biyar ga watan Khurdad na shekarar nan da muke ciki ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya a daidai wannan rana ta tunawa da shekaru ashirin da biyu da tunawa da shahadar mu'assasin jamhuriyar musulunci ta Iran Imam Khomeini ®.