IQNA

Shugabanci Da Jagorancin Musulmi A Tsakanin Kasashen Duniya

13:30 - June 01, 2011
Lambar Labari: 2132226
Harkokin kur'ani: shugaban cibiyar fikihu da shuagabancin a musulunci ya bayyana cewa; ya zama dole kuma wajibi a fadada salon a shugabanci a matakin kasa da kasa domin tsari ne n aadalci da kuma ya yi daidai da tsari mai tabbaci.
Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani mai girma a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa; shugaban cibiyar fikihu da shuagabancin a musulunci ya bayyana cewa; ya zama dole kuma wajibi a fadada salon a shugabanci a matakin kasa da kasa domin tsari ne n aadalci da kuma ya yi daidai da tsari mai tabbaci.Samsam Dine Kuwami shugaban cibiyar ya yi bayani dalla dalla kuma masu gamsarwa kan hanyoyin day a kamata a bi domin cumma wannan buri da kuma yadda lamarin zai dore.

801551

captcha