IQNA

Ilimi Da Sani Na Samar Da Karfi da Hadin Kai Tsakanin Musulunci

Bangaren al'adu da fasaha; Maulana Said Kalb Rashid daya daga cikin fitattun masu khudaba a birnin Dehli No a wani taron kan hadin kan al'umma da wayewar musulmi ya bayyana cewa; daya daga cikin hanyoyin da salon samara da hadin kai a tsakanin musulmi da kuma karfa masu shi ne hanayr ilimi da sani .

Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani mai girma a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa; Maulana Said Kalb Rashid daya daga cikin fitattun masu khudaba a birnin Dehli No a wani taron kan hadin kan al'umma da wayewar musulmi ya bayyana cewa; daya daga cikin hanyoyin da salon samara da hadin kai a tsakanin musulmi da kuma karfa masu shi ne hanayr ilimi da sani . a ci gaba da bayani kan wannan lamari ya kawo misalign Imam Khomeini ® muassisin juyin juya halin musulunci a Iran da cewa kafin ya kai ga nasara a wannan tafarki said a ya fara da wayar da kan da fadakar da jama'a da kuma ta wannan hanya ya samara da hadin kai a tsakanin musulmi da kaiwa ga cimma burin day a sa a gaba.

801481