IQNA

Babban Taron Malaman Musulmi Na Duniya Na Da Tasiri Wajen Hada Kan Musulmi

20:36 - June 02, 2011
Lambar Labari: 2132854
Bangaren kasa da kasa, shugaban cibiyar kusanto da mazhabobin muslunci ta duniya Ayatollah Taskhiri ya bayyana cewa, taron malaman musulmi na duniya na da gagarumin tasiri wajen hada kan al'ummar musulmi domin kuwa ta haka ne za afahimci magangar kowane bangare tare da girmama ra'ayoyinsa.


Kamfanin dilalncin labaran iqna ya bayar da rahoton da ke cewa shugaban cibiyar kusanto da mazhabobin muslunci ta duniya Ayatollah Taskhiri ya bayyana cewa, taron malaman musulmi na duniya na da gagarumin tasiri wajen hada kan al'ummar musulmi domin kuwa ta haka ne za afahimci magangar kowane bangare tare da girmama ra'ayoyinsa domin zama tsintsiya daya madaurinki daya.

Bayanin ya ci gaba da cewa wasu daga cikin malaman musulunci daga kasashen larabawa da na musulmi suna gudanar da taruka masu matukar muhimmanci domin samar da fahimtar juna tsaknain al'ummar musulmi, kuma ci gaba da yin hakan zai warware mafi yawan matsaloli na sabani tsaknain wannan al'umma.

Shugaban cibiyar kusanto da mazhabobin muslunci ta duniya Ayatollah Taskhiri ya bayyana cewa, taron malaman musulmi na duniya na da gagarumin tasiri wajen hada kan al'ummar musulmi domin kuwa ta haka ne za afahimci magangar kowane bangare tare da girmama ra'ayoyinsa kebantattu.

801950


captcha