IQNA

An Buga Tare Da Yada Kwafin Kur'ani Na Farko Da Aka Tarjama A Harshen Litwaniya

11:11 - June 04, 2011
Lambar Labari: 2133067
Bangaren kasa da kasa da kasa, an buga tare da yada kwafin kur'ani mai tsarki da aka bga a cikin harshen Litwaniya, wanda yake dauke da sharhi kan wasu daga cikin ayoyin kur'ani mai tsarki da ke bukatar karin bayani domin mai karatu ya fahimci hakikanin ma'anarsu.



Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na worldbulliten cewa, an buga tare da yada kwafin kur'ani mai tsarki da aka bga a cikin harshen Litwaniya, wanda yake dauke da sharhi kan wasu daga cikin ayoyin kur'ani mai tsarki da ke bukatar karin bayani domin mai karatu ya fahimci hakikanin ma'anarsu da kuma abin nufi.

Wannan dai shi ne karon farko da aka tarjama kur'ani mai tsarki baki a cikin harshen litwaniya, da nufin isar da sakon kur'ani mai tsarki ga al'ummomin kasashne gabacin turai da suke magana ko fahimtar wannan harshe, domin sanin koyarwar kur'ani da ilmomin da ya kunsa.

A karon farko an buga tare da yada kwafin kur'ani mai tsarki da aka bga a cikin harshen Litwaniya, wanda yake dauke da sharhi kan wasu daga cikin ayoyin kur'ani mai tsarki da ke bukatar karin bayani domin mai karatu ya fahimci hakikanin ma'anarsu.

803234
captcha