IQNA

Taron Kara Wa Juna Sani Kan Makomar Musulmi A Hadaddiyar Daular Larabawa

13:39 - June 08, 2011
Lambar Labari: 2134954
Bangaren kasa da kasa, ana shirin fara gudanar da wani zaman taro kan makomar musulmi a siyasar duniya, wanda za a gudanar a katafaren otel din nan na Shangrila da ke birnin Abu Dhabi na kasar hadaddiyar daular larabawa, tare da halartar masana.



Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani bayani da nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na jaridar alkhalij cewa, ana shirin fara gudanar da wani zaman taro kan makomar musulmi a siyasar duniya, wanda za a gudanar a katafaren otel din nan na Shangrila da ke birnin Abu Dhabi na kasar hadaddiyar daular larabawa, tare da halartar masana daga kasashen musulmi da na larabawa.

Wannan zaman taro dai yana da matukar muhimmanci wajen sanin muhimman abubuwan da ya kamata mabiya addinin Musulunci su mayar da hankali kansu, musamman ma ta fuskacin matsayinsu a siyasr duniya da tattalin arziki, sauran lmaurra da suka danganci amantakewarsu a nan gaba.

Yanzu haka dai ana shirin fara gudanar da wani zaman taro kan makomar musulmi a siyasar duniya, wanda za a gudanar a katafaren otel din nan na Shangrila da ke birnin Abu Dhabi na kasar hadaddiyar daular larabawa, tare da halartar masana.

804606


captcha