IQNA

17:45 - June 21, 2011
Lambar Labari: 2142171

Za A Gudanar Da Wata Gasar Karatun Kur'ani Mai Tsarki Ta Kasashen Gabacin Asia

Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da gasar karatu da hardar kur'ani mai tsarki da kasashen gabacin nahiyar Asia, wadda za ta gudana a birnin Jakarta fadar mulkin kasar Indonesia, tare da da halartar wakilan kasashen yankin da suka hada da daliban makarntun kur'ani mai tsarki.



Kamfanin dillancin labaran kur'ani mai tsarki na iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na Bernama an bayyana cewa, za a gudanar da gasar karatu da hardar kur'ani mai tsarki da kasashen gabacin nahiyar Asia, wadda za ta gudana a birnin Jakarta fadar mulkin kasar Indonesia, tare da da halartar wakilan kasashen yankin da suka hada da daliban makarntun kur'ani mai tsarki, da kuma alkalai da suke gudanar da alkalinacin gasar na kasa da kasa.

Bayanin ya ci gaba da cewa kasar Auzbakistan wadda da ya ce daga cikin kasashen musulmi da ta shahara ta fuskacin tarihin addini da kuma rubuce-rubuce, wadanda ba a gushe ba har inda yau take ana yin amafani da sua a duniyar musulmi, amma a halin yanzu kasar tana fuskatar karancin makarntu, da hanyoyi na bunkasa ilimin addinin msulunci.
Majalisar malaman addinin muslunci ta kasar Auzbakistan ta gudanar da zama, domin tattauna muhimman batutuwa da suka danganci mabiya addinin muslunci na kasar, musamman ma matsalolin da suke fuskanta ta fuskacin karancin ilimin addinin muslunci a kasar da wasu kasashe na duniya.
811885

captcha