IQNA

17:43 - June 21, 2011
Lambar Labari: 2142175

Mata Musulmi A Kasar Faransa Suna Kara Fadada Iliminsu Kan Addinin Musulunci

Bangaren kasa da kasa, mata mabiya addinin muslunci a kasar Faransa suna kara fadada iliminsu na addinin muslunci domin samun cikakkiyar masaniya kan addininsu, bisa la'akari da babban kalubalan da ke gabansu ta wannan fuska, wasu kuam daga cikinsu suna halartar dakunan karatu musamman masu littafan addini.


Kamfanin dilalncin labaran labaran kur'ani na iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo an bayyana cewa, mata mabiya addinin muslunci a kasar Faransa suna kara fadada iliminsu na addinin muslunci domin samun cikakkiyar masaniya kan addininsu, bisa la'akari da babban kalubalan da ke gabansu ta wannan fuska, wasu kuam daga cikinsu suna halartar dakunan karatu musamman masu littafan addinin muslunci, imnda suke samun karuwa.
kungiyar hadin kan mabiya addnin muslunci ta kasar Faransa ta sanar cewa zata fara aiwatar da wasu sabbin shirye-shirye a cikin gida na gina masallatai da cibiyoyin ilimin addini domin bunkasa harkokin Musulunci a cikin yankunan faransa da ma wasu kasashen nahiyar Afirka.
Wadannan mata mabiya addinin muslunci a kasar Faransa suna kara fadada iliminsu na addinin muslunci domin samun cikakkiyar masaniya kan addininsu, bisa la'akari da babban kalubalan da ke gabansu ta wannan fuska, wasu kuam daga cikinsu suna halartar dakunan karatu musamman masu littafan addinin muslunci.
811824
captcha