IQNA

Jamhuriyar Ingushtiya Nez a Ta Karbi bakuncin Taron Kasa Da Kasa Kan Musulunci A Rasha

17:38 - June 28, 2011
Lambar Labari: 2146060
Bangaren siyasa da zamantakewa;a ranar sha uku ga watan Shahrivar na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya ne a masallacin Sheikh Batal Haji jamhuriyar Ingushtiya mai cin gashin kanta za a gudanar da taron kasa da kasa kan musulunci a kasar Rasha da kuma a wajan kasar tare da yin nazari cikin tarihi da zamnataewara jama'a da kuma al'adu.

Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran ne ya watsa rahoton cewa: a ranar sha uku ga watan Shahrivar na shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya ne a masallacin Sheikh Batal Haji jamhuriyar Ingushtiya mai cin gashin kanta za a gudanar da taron kasa da kasa kan musulunci a kasar Rasha da kuma a wajan kasar tare da yin nazari cikin tarihi da zamnataewara jama'a da kuma al'adu. Mahalarta da manazarta a cikin wannan taro za su yi nazari da bincike kan yadda ake tafiya da kuma yadda musulunci ke samin karbuwa da yaduwa a wannan kasa ta Rasha da kuma kwatamta haka da sauran kasashen duniya da kuma uwa uba kan yadda musulunci da musulumci ke fuskantar matsaloli a tsakanin sauran al'ummomi na kasa ta rasha.


816184
captcha