IQNA

17:55 - June 30, 2011
Lambar Labari: 2146893

Zaman Taron Musulmin Kasashen Nahiyar Turai Na Shekara-Shekara Na Ci Gaba Da Gudana

Bangaren kasa da kasa, zaman taron musulmi matasa da kuma daliban jami'oi musulmi da suke a kasashen nahiyar turai na ci gaba da gudana a birnin Brussel na kasar Belgium, wanda aka fara gudanarwa a cikin wannan wata.




Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sadrawa na yanar gizo an bayyana cewa, zaman taron musulmi matasa da kuma daliban jami'oi musulmi da suke a kasashen nahiyar turai na ci gaba da gudana a birnin Brussel na kasar Belgium, wanda aka fara gudanarwa a cikin wannan wata da muke ciki.

Wani lbari da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na Riyad an bayyana cewa, an bude wani shafin yanar gizo na kur'ani mai tsarki ma is una mushafin Madina, wanda cibiyar bugawa da raba kur'anai ta tsohon sarki Saudiyya Fahad, wanda zai taimaka wajen fitar da wasu muhimman abubuwa kan da suka danganci kur'ani mai tsarki, musamman ma ta hanayar yanar gizo wato internet.

Zaman taron musulmi matasa da kuma daliban jami'oi musulmi da suke a kasashen nahiyar turai na ci gaba da gudana a birnin Brussel na kasar Belgium, wanda aka fara gudanarwa a cikin wannan wata da muke ciki kamar dai yadda aka saba gudanarwa a kowace shekara.

817560

captcha