Bangaren kasa da kasa, kwamitin sa ido kan kyamar muslunci a kasashen nahiyar turai ya fitar da wani rahoto da ya shrya kan hakan da ke tabbatar da cewa nuna tsananin adawa da addinin muslunci ya karu matuka acikin kasashen nahiyar tuurai.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na IINA cewa, kwamitin sa ido kan kyamar muslunci a kasashen nahiyar turai ya fitar da wani rahoto da ya shrya kan hakan da ke tabbatar da cewa nuna tsananin adawa da addinin muslunci ya karu matuka acikin kasashen nahiyar tuurai da ma wasu ‘yan korensu.
Wannan kwamiti dai ya saba gudanar da irin wannan aiki a kowaces hekara kuma daga karshe ya fitar da rahotonsa, wannan rahoto dai ya tabbatar da cewa wasu kungiyoyi da aka samu daga baya-bayan nan sun kama hanyar kara wutar kin musulmi a tsakanin al’ummomin yankin baki daya, duk kuwa da cewa akwai ma’abota hankali da ke ckin wannan nahiya da ba su amince da hakan ba.
Kwamitin sa ido kan kyamar muslunci a kasashen nahiyar turai ya fitar da wani rahoto da ya shrya kan hakan da ke tabbatar da cewa nuna tsananin adawa da addinin muslunci ya karu matuka a cikin kasashen nahiyar tuurai da kawayensu.
817399