IQNA

13:26 - July 03, 2011
Lambar Labari: 2148128

Halartar Fitattun Mahardata Kur'ani Na Duniya Ya Kara Daukaka Matsayin Gasar Iran

Bangaren kas ada kasa, daya dag acikin mahalarta gasar kur'ani mai tsarki ta duniya d ake gudanarwa a kasar Iran a karo na ashirin da takwas, tana samun halartar fitattun mahardata da makaranta kur'ani na duniya, wanda hakan ne ya kara ma gasar armashi matuka.




Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, a wata zantawa da wakilansa suka yi da daya dag acikin mahalarta gasar kur'ani mai tsarki ta duniya d ake gudanarwa a kasar Iran a karo na ashirin da takwas, tana samun halartar fitattun mahardata da makaranta kur'ani na duniya, wanda hakan ne ya kara ma gasar armashi matuka fiye da sauran lokutan da suka gabata.

Mahardacin kur'ani mai suna Shu'aib Abubakar wanda dan kasar Ghana ne ya bayyana cewa ya ji dadin yadda ya ga gasar tana gudana abana, inda ya ce hakika ta sha banban da sauran wadanda aka gudanar a lokutan baya, kuma ya yaba da yadda masu shirya gasar suka yi iyakacin kokarinsu wajen ganin an gudanar da ita a hakan.

Daya dag acikin mahalarta gasar kur'ani mai tsarki ta duniya da ake gudanarwa a kasar Iran a karo na ashirin da takwas, tana samun halartar fitattun mahardata da makaranta kur'ani na duniya, wanda hakan ne ya kara ma gasar armashi matuka gaya.

A wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na rasid an bayyana cewa, mabiya tafarkin iyalan gidan manzon Allah na kasar saudiyya sun gudanar da zanga-zangar nuna goyon baya ga al'ummar kasar Bahrain da suke fuskantar zalunci da danniya daga azzaluman sarakunan kasar gami da na kasar Saudiyya, tun daga lokacin da suka fara gudanar da gangamin neman a gudanar da sauye-sauye na siyasa a kasar.

818469
captcha