IQNA

Imam Musa Sadr Yana Yin Bayani Ne Kan Manufar Kur’ani Daidai Da Yanayin Mutane

15:41 - July 04, 2011
Lambar Labari: 2148798
Bangaren kasa da kasa, Imam Musa Sadr ya fitar da abubuwa da dama da suka danganci tafsirin kur’ani mai tsarki, da ke yin bayani daidai da yanayin al’ummomi da kuma yadda suke kallon rayuwa da addini, inda suke amfana da mahangarsa amatuka a cikin fahimtar manufar rayuwa.
Kmafanin dillancin labaran iqna ya bayar da labarin da ke cewa, fitaccen marubucin nan kuma malamin falsafa a jami’ar Lebanon Sami Mukarim ya bayyana cewa, Imam Musa Sadr ya fitar da abubuwa da dama da suka danganci tafsirin kur’ani mai tsarki, da ke yin bayani daidai da yanayin al’ummomi da kuma yadda suke kallon rayuwa da addini, inda suke amfana da mahangarsa amatuka a cikin fahimtar manufar rayuwa ta zamantakewa da sauran harkokinsu na yau da kullum.
Ko shakka babu wannan bawan Allah ya taka gagarumar rawa wajen ilmantar da al’umma, da kuma fadakar da su kan manufar rayuwarsu da kowane bangare suka fito, da hakan ya hada da musulmi da kiristoci kai har ma da yahudawa, kuma gagarumin aikin da ya yi fadakarwa a Lebanon ya isa babban abun buga misali kansa.
Imam Musa Sadr ya fitar da abubuwa da dama da suka danganci tafsirin kur’ani mai tsarki, da ke yin bayani daidai da yanayin al’ummomi da kuma yadda suke kallon rayuwa da addini, inda suke amfana da mahangarsa amatuka a cikin fahimtar manufar rayuwa baki daya.
813175



captcha