IQNA

Gasar Kur’ani Ta Duniya A Bana Ta Banbamta Da Sauran Wadanda Aka gudanar Baya

19:59 - July 04, 2011
Lambar Labari: 2148859
Bangaren kur'ani, babban jami’i mai kula da ayyukan cibiyar gudanar da ayyukan alkhairi ya bayyana cewa gasar kur’ani da ake gudanarwa yanzu haka a mataki na kasa d akasa abirnin Tehran babban birnin Jamhuriyar muslunci ta Iran, ta sha bamban da sauran wadanda aka gudanar a shekarun baya, domin kuwa awannan karon bangarorin da ake gudanar da gasar.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya bayar da labarin cewa, a wata zantawa da ta hada shi da babban jami’i mai kula da ayyukan cibiyar gudanar da ayyukan alkhairi ya bayyana cewa gasar kur’ani da ake gudanarwa yanzu haka a mataki na kasa d akasa abirnin Tehran babban birnin Jamhuriyar muslunci ta Iran, ta sha bamban da sauran wadanda aka gudanar a shekarun baya, domin kuwa awannan karon bangarorin da ake gudanar da gasar suna da yawa fiye da lokutan da suka gabata kamar dai yadda ake gani a halin yanzu.
A wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na business news an bayyana cewa, pira ministan gwamnatin rikon kwarya akasar Tunisia Albaji Kaid Sabisi ya bayyana cewa suna yin matukar kokarinsu domin ganin cewa sun bunkasa ayyukan babban bankin musulunci a kasar, ta yadda zai amfanar da masu son saka hannayen jari da sauran harkokin kasuwanci.
Babban jami’i mai kula da ayyukan cibiyar gudanar da ayyukan alkhairi ya bayyana cewa gasar kur’ani da ake gudanarwa yanzu haka a mataki na kasa d akasa abirnin Tehran babban birnin Jamhuriyar muslunci ta Iran, ta sha bamban da sauran wadanda aka gudanar a shekarun baya, domin kuwa awannan karon bangarorin da ake gudanar da gasar ta bana.
818166

captcha