IQNA

Gasar Kur'ani Ta Iran Ta Tabbatar Cewa Kasar Na Hankoron Yada Koyarwae Musulunci

19:14 - July 05, 2011
Lambar Labari: 2149591
Bangaren kasa da kasa, gudanar da gasar karatun kur'ani mai tsarki a mataki na kasa da kasa a Iran, hakan ya tabbatar da cewa kasar ta zama wurin bayyana koyarwar kur'ani mai tsarki ga al'ummar musulmi ta duniya.



Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga babban dakin gudanar da gasar karatun kur'ani mai tsarki a Tehran, wakilin kasar Senegal a gasar ya bayyana cewa, gudanar da gasar karatun kur'ani mai tsarki a mataki na kasa da kasa a Iran, hakan ya tabbatar da cewa kasar ta zama wurin bayyana koyarwar kur'ani mai tsarki ga al'ummar musulmi ta kasa da kasa.

Wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na rasid an bayyana cewa, mabiya tafarkin iyalan gidan manzon Allah na kasar saudiyya sun gudanar da zanga-zangar nuna goyon baya ga al'ummar kasar Bahrain da suke fuskantar zalunci da danniya daga azzaluman sarakunan kasar gami da na kasar Saudiyya, tun daga lokacin da suka fara gudanar da gangamin neman a gudanar da sauye-sauye na siyasa a kasar.

Gudanar da gasar karatun kur'ani mai tsarki a mataki na kasa da kasa a Iran, hakan ya tabbatar da cewa kasar ta zama wurin bayyana koyarwar kur'ani mai tsarki ga al'ummar musulmi ta duniya.

819591
captcha