Bnagaren kasa da kasa, ci gaba da gudanar da gasar karatu da hardar kur'ani mai tsarki a matsayi na duniya da ake yi yana da babban tasiri wajen hada kan al'ummar musulmi, tare da zama tsinya day madaurinki daya, wanda hakan zai kara karfafa danganta a tsakanin musulmi
.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na gasar kur'ani mai girma an bayyana cewa, daya daga cikin masu halartar gasar da ke wakiltar kasar Indonesia ya bayyana cewa, ci gaba da gudanar da gasar karatu da hardar kur'ani mai tsarki a matsayi na duniya da ake yi yana da babban tasiri wajen hada kan al'ummar musulmi, tare da zama tsinya day madaurinki daya, wanda hakan zai kara karfafa danganta a tsakanin musulmi baki daya.
Ya ci gaba da cewa a kowace shekara ana gudanar da irin wannan gasa a kasashen musulmi daban-daban da na larabawa a matsayi na kasa da kasa, wanda hakan yana da babbar gudunmawar da yake bayarwa wajen kara sanya musulmi su fahimci junasu yadda ya kamata, tare da yin aiki tare na daukaka addini.
Ci gaba da gudanar da gasar karatu da hardar kur'ani mai tsarki a matsayi na duniya da ake yi yana da babban tasiri wajen hada kan al'ummar musulmi, tare da zama tsinya day madaurinki daya, wanda hakan zai kara karfafa danganta a tsakanin musulmi na duniya.
821008