IQNA

An Bude Wani Zaman Taro Mai Taken daminar Shahidai A Birnin Karbala

11:41 - July 07, 2011
Lambar Labari: 2150386
Bangaren kasa da kasa, an bude wani zaman taro a birnin Karbala mai alfarma, mai taken daminar shahidai, inda ake gudanar da zaman taro a mataki na kasa da kasa, tare da halartar manyan malamai da kuma masana daga kasashen duniya, da suka hada da na musulmi da larabawa.



Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya naklato daga shafin sadrawa na yanar gizo an bayyana cewa, a an bude wani zaman taro a birnin Karbala mai alfarma, mai taken daminar shahidai, inda ake gudanar da zaman taro a mataki na kasa da kasa, tare da halartar manyan malamai da kuma masana daga kasashen duniya, da suka hada da na musulmi da larabawa tare da gabatar da laccoci da kuma rubuta makaloli.

Daga cikin muhimamn abubuwan da wannan zaman taro ya kunsa, hard a nuna wasu daga alamomi na shahadar Imam Hussain (AS) da kuma Abul Fadl Abbas (AS) da kuma irin musibar da iyalan gidan manzon Allah suka hadu da ita akan hanyarsu ta zuwa kufa karkashin jagorancin imami ma'asumi Hussain (AS).

Wannan zaman taro a birnin Karbala mai alfarma, mai taken daminar shahidai, inda ake gudanar da zaman taro a mataki na kasa da kasa, tare da halartar manyan malamai da kuma masana daga kasashen duniya, da suka hada da na musulmi da larabawa, yana da matukar muhimmancin gaske, wajen kara fito da matsayin wadannan bayin Allah.

821192


captcha