Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, daya daga cikin mahalrta gasar karatu da hardar kur'ani mai tsarki da aka gudanar a birnin Tehran tare dahalartar wakilai daga kasashen musulmi da na larabawa akalla hamsin ya bayyana cewa babban brinsa shi ne samun allon girmamawa daga kwamitin gasar kur'ani na Iran da ake baiwa mahalartar da suka nuna kwazo.
Labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo an bayyana cewa, daya daga cikin wadanda suka halarci gasar kur'ani ta duniya a karo na ashirin da takwas a birnin Tehran daga kasar Saudiyya ya bayyana cewa, gudanar da gasar karatu da hardar kur'ani mai tsarkia amatsayi na kasa da kasa na da matukar muhimmancin gaske, domin kuwa yana nuna karfin musulmi da hadin kansu kamar sauran ayyukan ibada irin su hajji da sauransu, wadanda musulmi suke haduwa domin gudanar da su.
A wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na tashar talabijin ta kanann yara ta aljazira cewa, za a gudanar da gasar karatun kur'ani mai tsarki a mataki na karashe na gasar karatun kur'ani mai tsarki na tashar Aljazeera, wadda za agudanar a birnin Doha fadar mulkin kasar Qatar, tare da halartar wakilan makarantun kur'ani mai tsarki na kasar baki daya, gami da kuma masana da malaman makarantu.
Daga cikin wadanda suka halarci gasar kur'ani ta duniya a karo na ashirin da takwas a birnin Tehran daga kasar Saudiyya ya bayyana cewa, gudanar da gasar karatu da hardar kur'ani mai tsarkia amatsayi na kasa da kasa na da matukar muhimmancin gaske, domin kuwa yana nuna karfin musulmi da hadin kansu kamar sauran ayyukan ibada irin su hajji da sauransu, wadanda musulmi suke haduwa.
821455