Bangaren al'adu da fasaha: Muhammad Rida Gazalsafali mia kula da ofishin yada al'adun jamhuriyar musulunci ta Iran a kasar seraleyon a daya daga cikin ajin da ake koyar da ilimin sanin Iran da kuma musulunci bayan yayi nuni da ranekun haifuwar Imam Zaman da kuma na imam Huseini (AS) ya bayyana cewa; tabbatar da kuma yada kywawan dabi'u na daya daga cikin dalilan tashi da fitar gwagwarmaya ta Imam Huseini (AS) da tabbatar da haka.