Bangaren siyasa da zamantakewa: a ranar ashirin da shidda ga watan Tir na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tis'in hijira shamsiya a daidai lokacin kusantar zagayewar ranekun haifuwar Imam Zaman (AJ) a birnin Lakhunu da ke lardin Utarparadash na kasar Inda a babban da=kin gudanar da tarorruka na jahar aka gudanar da taron day a kumshi bincike kan nauyin day a rataya kan masu jira a lokacin buyar Imam mahadi (AJ).