Bnagaren kasa da kasa, za a gudanar da wani zaman taro mai taken addinin muslunci a nahiyar Afirka wanda zai gudana a matsayi na kasa da kasa, a kasar Malazia tare da halartar masana daga sassa daban-daban na kasashen musulmi da kuma na nahiyar Afirka.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya naklato daga shafin sadrawa na yanar gizo an bayyana cewa, za a gudanar da wani zaman taro mai taken addinin muslunci a nahiyar Afirka wanda zai gudana a matsayi na kasa da kasa, a kasar Malazia tare da halartar masana daga sassa daban-daban na kasashen musulmi da kuma na nahiyar Afirka wanda babbar cibiyar bunkasa harkokin al'adu na lasashen musulmita dauki nauyin shiryawa dagudanarwa.
Ko shakka babu ilimi yana matukar muhimamnci a cikin dukkanin lamurra na rayuwar dan adam a mahangar addinin Musulunci, a kan haka ne addinin muslunci ya wajabta neman ilimi a kan dukkanin musulmi maza da mata, wannan ilimi kuwa ya hada da na sanin ubangiji da dokokinsa da shari'arsa, da kuma ilimi na zamanin da musulmi yake rayuwa a cikinsa.
Gudanar da wani zaman taro mai taken addinin muslunci a nahiyar Afirka wanda zai gudana a matsayi na kasa da kasa, a kasar Malazia tare da halartar masana daga sassa daban-daban na kasashen musulmi da kuma na nahiyar Afirka wanda babbar cibiyar bunkasa harkokin al'adu na lasashen musulmita dauki nauyin shiryawa.
824266