Bangaren kasa da kasa, wata kotu a kasar Switzerland ta ci tarar mutumin da ya shirya gudanar da zanga-zangar kyamar muslunci a kasar, domin tunzura jama'a wadanda ba musulmi su yi adawa da gaba da addinin muslunci da mabiyansa a kasar.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya naklato daga shafin sadarwa na yanar gizo tdg an bayyana cewa, wata kotu a kasar Switzerland ta ci tarar mutumin da ya shirya gudanar da zanga-zangar kyamar muslunci a kasar, domin tunzura jama'a wadanda ba musulmi su yi adawa da gaba da addinin muslunci da mabiyansa a kasar ta Switzerland wadda day ace daga cikin kasashen turai dake da'war kare hakkin dan adam 'yancin addini.
Daya daga cikin kotunan kasar Switzerland ta ci tarar mutumin da ya shirya gudanar da zanga-zangar kyamar muslunci a kasar, domin tunzura jama'a wadanda ba musulmi su yi adawa da gaba da addinin muslunci da mabiyansa a kasar ta Switzerland wadda day ace daga cikin kasashen turai dake da'war kare hakkin dan adam.
Kotu a kasar Switzerland ta ci tarar mutumin da ya shirya gudanar da zanga-zangar kyamar muslunci a kasar Dominic Luthard shugaban jam'iyar Nationalists, domin tunzura jama'a wadanda ba musulmi su yi adawa da gaba da addinin muslunci da mabiyansa.
826190