IQNA

Mai Bayar Da Fatawa Na Lebanon Ya Yi Suka Wulakanta makabartar Musulmi A Isra'ila

16:11 - July 16, 2011
Lambar Labari: 2155281
Bangaren kasa da kasa, babban malamin gwamnatin kasar Lebanon mai bayar da fatawa Muhammad Rashid Qabbani a cikin wani bayani da ya gabatar ya yi kakkausar suka kan gina wani dakin ajiye kayan tarihi na yahuwa a kan wata babbar makabartar musulmi.


Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya naklato daga shafin sadarwa na yanar gizo na iloubnan an bayyana cewa, babban malamin gwamnatin kasar Lebanon mai bayar da fatawa Muhammad Rashid Qabbani a cikin wani bayani da ya gabatar ya yi kakkausar suka kan gina wani dakin ajiye kayan tarihi na yahuwa a kan wata babbar makabartar musulmi domin aikin tsoka irin na yahudawan sahyuniya.

A wani labari da ya naklato daga shafin sadarwa na yanar gizo na iloubnan an bayyana cewa, babban malamin gwamnatin kasar Lebanon mai bayar da fatawa Muhammad Rashid Qabbani a cikin wani bayani da ya gabatar ya yi kakkausar suka kan gina wani dakin ajiye kayan tarihi na yahuwa a kan wata babbar makabartar musulmi domin aikin tsoka irin na yahudawa

Malamin ya ci gaba da cewa babar manufar gina wannan dakin ajiye kayan tarihin na yahudawa amakabartar musulmi ita ce tsokana da kuma neman mayar da palastinu da wuraren tarihinta na yahudawa, wanda a cewarsa wani yunkuri na wulakanta ababe masu daraja a wurin mabiya addini muslunci.

826154

captcha