IQNA

Taron Baje Koli Na Hadin Kai Tsakanin Mabiya Addinin Muslunci A Masar

13:44 - July 19, 2011
Lambar Labari: 2156412
Bangaren kasa da kasa, an bude wani taron baje koli na samara da hadin kai tsakanin mabiya addinan musulunci da kiristanci a kasar Masar, tare da halartar malami daga dukkanin bangarorin mabiyan addinan biyu, da hakan ya hada da karanta littafin kur'ani mai tsarki da kuma Inila.


Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, awani labari day a nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo an habarta cewa, an bude wani taron baje koli na samara da hadin kai tsakanin mabiya addinan musulunci da kiristanci a kasar Masar, tare da halartar malami daga dukkanin bangarorin mabiyan addinan biyu, da hakan ya hada da karanta littafin kur'ani mai tsarki da kuma Injila da mabiya addinan biyu suke girmamawa.

Wani babban jami'in 'yan sandan kasar Afghanistan ya fadi cewa, wasu mutane da ba san ko suwane ne ba sun kai hari kan gidan Yan Muhammad Khan, wani babban na hannun damar shugaba Karazai, kuma an zaton sun kasha shi.

Jami'in 'yan sanda mai suna Muhammad Zahir ya bayyana cewa, mutanen da ake zaton ba su wuce mutum biyu zuwa uku ba, sun kai harin ne a gidan Yan Muhammad Khan a yammacin yau, kuma ana kyautata zaton ya rasa ransa, amma ya ce ba zai yi wani Karin bayani ga manema labarai ba har sai bayan gudanar da bincike kan lamarin.

Wannan hari kan Yan Muhammad Khan dai ya zo ne kasa da mako daya da kai wani harin a kan dan uwan shugaba Karazai, wanda shi ma ya rasa ransa, daga bisani kuma kungiyar Taliban ta sanar cewa ita ke da alhakin kai hari a kansa.

827251


captcha