Bangaren kasa da kasa, a karon farko wata mata musulmi da suturar musulunci ta shiga gasar daukar nauyi a kasar Amurka, lamarin da ya baiwa kowa mamaki sakamakon irin matakan da mahukuntan kasar sukedauka na takura mata masu saka irin wannan sutura.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya naklato daga shafin sadrawa na yanar gizo clatl an bayyana cewa, a karon farko wata mata musulmi da suturar musulunci ta shiga gasar daukar nauyi a kasar Amurka, lamarin da ya baiwa kowa mamaki sakamakon irin matakan da mahukuntan kasar sukedauka na takura mata masu saka irin wannan sutura kamar yadda addininsu ya yi umurni da yin hakan.
Daga cikin jagororin gungun 'yan siyasar na Alwifaq Hadi Musawi ya bayyana cewa, sun dauki wannan matakin ne bayan da suka fahimci cewa tattaunawar ta yi kama da wasan kwakwayo, domin kuwa ana tattauna abin da sarki da gwamnatin kasar suke bukata ne, ba abin da al'ummar Bahrain ke bukata ba, domin kuwa a cewarsa sun shiga tattaunawar ne suna masu riko da sauye-sauyen da al'ummar kasar fatan gani a cikin harkokin siyasa da mulkin kasar.
Amma daga cikin matasan kasar da suke gudanar da zanga-zangar neman sauyi, sun yi Allawadai da wannan tattaunawa, wadda ake gudanarwa a lokacin mahukuntan kasar suke ci gaba da kame daruruwan masu zanga-zanga tare da azabtar da su, inda wasunsu sukan rasa rayukansu sakamakon azabtarwa.
828613