IQNA

An Fara Wata Daura Ta Kur'ani Ga Taliban Indonesia Da Suke Karbala

18:41 - July 23, 2011
Lambar Labari: 2158483
Bangaren kasa da kasa, an fara gudanar da wata daurar bayar da horo ga daliban addinin muslunci da suke karatu a birnin Karbala mai alfarma na kasar Iraki, a bangaren hubbare mai tsarki na mam Hussain (AS) da ke birinin mai alfarma.



Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sadrawa na yanar gizo an bayyana cewa, an fara gudanar da wata daurar bayar da horo ga daliban addinin muslunci da suke karatu a birnin Karbala mai alfarma na kasar Iraki, a bangaren hubbare mai tsarki na mam Hussain (AS) da ke birinin mai alfarma na Karbala.

Wanna horo dai kimanin dalibai goma sha bakwai ne da suka hada da 'yan mata da kuma matasa ne suke samunsa a hannun gogaggun malami na birin, wadanda suke koyar da su ilmomi da suka hada da sanin dalilan safar ayoyi, da kuma yadda ake fassa kur'ani daidai da mahanga ta iyalan gidan manzin Allah tsari da amincin su tabbata a gare shi da iyalansa tsarkaka.

Fara gudanar da wata daurar bayar da horo ga daliban addinin muslunci da suke karatu a birnin Karbala mai alfarma na kasar Iraki, a bangaren hubbare mai tsarki na mam Hussain (AS) da ke birinin mai alfarma, na nuni da gagarumin ci gaban da aka samu ta wannan fuska birnin.

829333


captcha