IQNA

Makaranta Bakwai Ne Suka Kara Da Juna A Dare Na Bakwai A Gasar Kur'ani Ta Malazia

12:46 - July 24, 2011
Lambar Labari: 2158872
Bangaren kasa da kasa, a dare na bakwai a gasar karatun kur'ani mai tsarki ta duniya da ake gudanarwa a birnin Kualalmpour na kasar Malazia, makaranta bakwai ne suk kara da juna da suka kunshi maza biyar da kumamata biyu.



Kamfanin dilalncin labaan iqna ya habata cewa, a wani labari day a nakalto daga shafin sadrawa na yanar gizo na Benama an bayyana cewa, a dare na bakwai a gasar karatun kur'ani mai tsarki ta duniya da ake gudanarwa a birnin Kualalmpour na kasar Malazia, makaranta bakwai ne suk kara da juna da suka kunshi maza biyar da kumamata biyu a gasar da ake gudanarwa a karo na hamsin da uku.

Bayanin ya ci gaba da cewa daga cikin wadanda suka kai ga wannan mataki hard a 'yan kasashen Sudan, Viatnam, Thailand, Senegal, Srilanka da dai sauransu, lamarin day a bayar da matukar mamaki, domin babu ko daya daga cikin kasashen da ta samu kaiwa zuwa ga mataki na karshe a gasar.

A dare na bakwai a gasar karatun kur'ani mai tsarki ta duniya da ake gudanarwa a birnin Kualalmpour na kasar Malazia, makaranta bakwai ne suk kara da juna da suka kunshi maza biyar da kumamata biyu domin neman kaiwa ga mataki na karshe a wanna gasa.

Kasar Malazia dai tan taka gagarumar rawa ta fuskacin raya ayyuka na kur'ani da suka hada da shiriya tarukan addini da suke yin bahasi kan kur'ani da ilmomonsa, gami da irin wannan gasa da teke daukar nauyin shiryawa a kowace shekara.

829657



captcha