IQNA

Miliyoyin Mutane Sun Gudanar Da Zanga-Zanga A kasar Masar

16:50 - July 31, 2011
Lambar Labari: 2162790
Bangaren kasa da kasa, miliyoyin mutane sun gudanar da gagarumar zanga-zanga a birnin Alkahira na kasar Masar, inda suka bayyana rashin amincewaru da matakan da mahukuntan sojan kasar suke na rashin gurfanar da tsohon shugaban mulkin kama karya na kasar.


Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sadrawa na yanar gizo an bayyana cewa, miliyoyin mutane sun gudanar da gagarumar zanga-zanga a birnin Alkahira na kasar Masar, inda suka bayyana rashin amincewaru da matakan da mahukuntan sojan kasar suke na rashin gurfanar da tsohon shugaban mulkin kama karya na kasar Husni Mubarak wanda har yanzu bai gurfana a gaban kuliya ba domin fuskantar hukunci kan kisan fararen hula masu zanga-zanga.

Traon na jiya ya dauki wani sabon salo, domin kuwa a cikinsa na yi ta rera taken kira ga mahukuntan na maser da su kwan ada sanin cewa Palastinu yanki ne na al'ummar larabawa da musulmi, kuma ci gaba da rike shi da yahudawan sahyuniya ke ba a bun e ba mutanen kasar Masar Z asu amince da shi.

Miliyoyin mutane sun gudanar da gagarumar zanga-zanga a birnin Alkahira na kasar Masar, inda suka bayyana rashin amincewaru da matakan da mahukuntan sojan kasar suke na rashin gurfanar da tsohon shugaban mulkin kama karya na kasar ta Masar.

833834



captcha