Kamfanin dillancin labaran iqn aya habarta cewa, awani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na jaridarhardas an bayyana cewa, kyamar addinin muslunci na nuna masa tsananin adawa na ci gab ada karuwa a cikin kasashen yammacin turai, ta yadda karatun kur'ani mai tsarki ya zama lama ta ta'addanci a kasar Jamus kamar yadda rahotannisuka tabbatar.
Dag acikin abin da aka habarta shi ne wata mata muslma da take tafiya tare da sauran matafiya kimanin 45 a ikin wata motar bas ta sha mamaki a lokacin da watamace kirista ta raraka ihu kan cewa ga wata musulma za ta tayar da bam, lamarin day a jawo cunkosio na sama da awa biyu biyu, bayan an tamabayi matar ina bam din sai t ace tag a wannan na karatun kur;ani ne.
Kyamar addinin muslunci na nuna masa tsananin adawa na ci gab ada karuwa a cikin kasashen yammacin turai, ta yadda karatun kur'ani mai tsarki ya zama lama ta ta'addanci a kasar Jamus kamar yadda rahotanni suka nuna.
833786